14 Afirilu 2026 - 17:28
Source: ABNA24
Yamen Ta Fitar Da Faifan Bidiyon Gargaɗi: Nan Ba da Jimawa Ba

Rundunar sojin Yemen ta fitar da wani bidiyo da ke cewa: Nan Ba Da Jimawa Ba. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa:  Rundunar sojin Yemen ta fitar da wani bidiyo na kai hari kan jirgin dakon mai da taba kaiwa hari a Babil Mandab a cikin Bahar Maliya, kuma sojojin Yemen sun rubuta da Larabci da Ingilishi: Ba Da Daɗewa Ba ... Bahar Maliya.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha